Sirrin Da Bello Turji Ya Bayyana Mana A Maboyarsa
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Sirrin Da Bello Turji Ya Bayyana Mana A Maboyarsa
Mar 07, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Shirin Najeriya A Yau ya yi tattaki zuwa maboyar Bello Turji, shugaban ’yan bindiga da ke ci wa harkar tsaro, musamman a Arewacin Najeriya tuwo a kwarya.

A hirar tasu gaba-da-gaba, Turji da sauran ’yan bindigar sun bayyana wa wakilin namu wasu muhimman abubuwa game da ayyukansu da kuma matsalar da ta ki ci, ta ki cinyewa.