Yadda Maye Ya Cinye Aljan A Babban Taron APC
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Maye Ya Cinye Aljan A Babban Taron APC
Mar 29, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Magoya bayan Sanata Abdullahi Adamu da Sanata Umaru Tanko Al-makura na yi musu lakabi da maye da kuma aljan ko aljani, Abdullahi Adamu shi ne maye, Al-makura kuma aljani.

Kafin APC ta gudanar da babban taronta na kasa, ‘yan siyasa musamman a Jihar Nasarawa sun yi ta cewa aljan zai cinye maye ko kuma maye zai cinye aljan.

To wai ya ya aka yi maye ya cinye aljan?