Kalubalen Da Ke Gaban Mata A Zaben 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Kalubalen Da Ke Gaban Mata A Zaben 2023
Aug 18, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Hukumar Zaben Najeriya (INEC) ta bayyana cewa matasa da mata ne kaso 75 cikin dari na wadanda suka cancanci kada kuri'a a zaben 2023. 

Ko wannan na nuna cewa mata ne zasu  juya akalar zaben na 2023? 

Shirin namu ya yi nazarin wannan bayani na INEC ya kuma ji ta bakin matan, domin sanin irin kalubalen dake gaban su a zabukan da za a gudanar a badi.