Ranar Hausa Ta Duniya: Yadda Harshen Uwa Zai Taimaka Wurin Inganta Ilimi
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Ranar Hausa Ta Duniya: Yadda Harshen Uwa Zai Taimaka Wurin Inganta Ilimi
Aug 26, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Tun 26 ga watan Agustan shekarar 2015 aka fara bikin Ranar Hausa ta Duniya, wanda a bana ake bikin karo na takwas.

Wadanne abubuwa ya kamata Hausawa da masu magana da harshen su sani a wannan zamani?