Kungiyar dillalan man patir mai zaman kanta na Najeriya, IPMAN ta ce ba za su yi aiki ba, in dai gwamnati ba ta biya ta kudaden
da ta bin ba.
Sun ce suna bin gwamnati kudi da suka Kai biliyan 50, idan kuma ba haka, toh lalle za su tafi yajin aiki...
Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a wannan al'amari.