Shin Majalisa Na Da Ikon Dakatar Da Dokar CBN?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Majalisa Na Da Ikon Dakatar Da Dokar CBN?
Dec 09, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Majalisar Dokoki ta Kasa na neman taka wa Babban Bankin Najeriya (CBN) burki kan sabbin dokokinsa na takaita yawon kudi tsaba a hannun jama’a.

Shin Majalisar na da ikon dakatar da dokokin CBN?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin inda aka dosa.