Yadda Aka Fara Karbar Katin Zaben 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Aka Fara Karbar Katin Zaben 2023
Dec 15, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin 12 ga Disamban nan da muke ciki.  

Shin yaya aikin rabon katunan zaben ke gudana? 

Saurari bayanai daga bakin ’yan Najeriya da ke kokarin karbar katunan zabensu da kuma jami’an INEC.