Karin Kudi: Akwai Yiwuwar Daliban Jami’ar Maiduguri Su Daina Karatu
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Karin Kudi: Akwai Yiwuwar Daliban Jami’ar Maiduguri Su Daina Karatu
Dec 27, 2022
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Batun karin kudin makarantar  Jami’ar Maiduguri na ci gaba da daukar hankalin masu alaka da makarantar. 

Shin karin kudin makarantar na da alaka da rashin biyan bukatun malaman jami’o’i? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin ina aka dosa.