Muna So A Yi Zaben Gwamnoni Lafiya - ’Yan Najeriya
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Muna So A Yi Zaben Gwamnoni Lafiya - ’Yan Najeriya
Mar 07, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Zaben shugaban kasar Najeriya da ya gabata da kuma bayyana wanda ya yi nasara ya bar baya da kura.

Wasu na ganin an yi magudi a zaben, don haka haka suke neman hakkinsu a gaban kuliya.

To me ’yan Najeriya suke tsammanin gani a zaben gwamnoni da ke tafe?