Yadda Kalaman Abba Gida-Gida Ke Yamutsa Hazo A Kano
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Kalaman Abba Gida-Gida Ke Yamutsa Hazo A Kano
Apr 04, 2023

Zababben gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP ya fara bai wa jama'ar jihar shawarwari kan wadansu al'amurra da ke ci wa yan jihar tuwo a kwarya. 

Ya ya 'yan Jihar Kano ke kallon shawarwarin na Abba?

Shirin Najeriya A yau na tafe karin bayani kan wainar da ake toyawa a jihar Kano.