Tsutsa Ta Sa Kudin Kwandon Tumatir Kaiwa N20,000 A Kano
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Tsutsa Ta Sa Kudin Kwandon Tumatir Kaiwa N20,000 A Kano
Apr 07, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Tumatir na gaba cikin sinadaran hada miyar dage-dage a Arewacin Najeriya. 

Mene ne ya sa tumatir tsada a jihar Kano a daidai wannan lokaci?

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a harkar tumatir domin gano dalilin da tumatir din ya zama zinare a Kano.