Dalilin Da ’Yan Najeriya Ke Gudun Kayayyakin Da Aka Yi A Kasar
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Da ’Yan Najeriya Ke Gudun Kayayyakin Da Aka Yi A Kasar
Apr 11, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

'Yan Najeriya sun yi  suna wurin  sayen kayayyakin kasashen waje. 

Mene ne ya sa 'yan Najeriya suka aminta da kasashen ketare fiye da kasar su? 

Shirin NAJERIYA A YAU ya bi diddigin wannan batu, ya ji ta baki masu ruwa da tsaki domin samo mafita.