Yadda Matasa Suka Taka Rawar Gani A Zaben 2023
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Yadda Matasa Suka Taka Rawar Gani A Zaben 2023
Apr 20, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Masu nazarin harkokin siyasa sun bayyana zaben 2023 a matsayin zaben da ya bai wa matasa dama fiye zabukan da suka gabata a kasar.

Mene ne ya bai wa matasa da dama nasara a zaben na 2023?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani akan wannan batu.