Sankarau Ta Kashe Mutum 118 A Najeriya, Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Sankarau Ta Kashe Mutum 118 A Najeriya, Abin Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cutar
Apr 24, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Cibiyar Yaki da Cututtuka ta Najeriya NCDC  ta bayyana cewa kawo yanzu an samu mutane 235 da aka tabbatar sun kamu da cutar sankarau a Najeriya, sannan ana zargin mutum 1,479 sun kamu da cutar.

Mene ne ka sani game da cutar sankarau? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da bayanai daga bakin masana kan wannan cuta, da hanyoyin guje mata.