Dalilin Jinkirin Kwaso ’Yan Najeriya Daga Sudan
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Dalilin Jinkirin Kwaso ’Yan Najeriya Daga Sudan
Apr 25, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Yau Talata 25 ga Watan Afrilun 2023 ake sa ran fara jigilar daliban Najeriya 5000 daga kasar Sudan. 

Mene ne ya janyo jinkirin zuwa debo ‘yan Najeriya daga kasar Sudan? 

Shirin Najeriya A Yau ya bi kwakkwafin batun, ku biyomu sannu a hankali a cikin shirin.