Inda Aka Kwana A Jigilar Yan Najeriya Daga Sudan
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Inda Aka Kwana A Jigilar Yan Najeriya Daga Sudan
Apr 28, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Gwamnatin Najeriya ta fara  jigilar yan Najeriya mazauna kasar Sudan bisa kulawar Hukumar Bada Agajin Gaggawa Ta Kasa, NEMA. 

Me ake ciki kuma ina aka kwana game da kwaso yan Najeriya zuwa gida daga Sudan? 

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.