Send us a text
Ranar 22 ga Mayun da muke ciki tsarin hidimar kasa ta NYSC zai cika shekaru 50 da kafuwa. Ko kwalliya tana biyan kudin sabulu? Shirin Najeriya A Yau na tafe da tattaunawa ta musamman tare da wadanda suka yi hidimar kasa a farko-farkon tsarin.