Shin Noma Zai Yiwu Ba Tare Da Takin Zamani Ba?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Shin Noma Zai Yiwu Ba Tare Da Takin Zamani Ba?
May 16, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Tsadar takin zamani daya ne daga cikin matsalolin da ke ci wa manoma tuwo a kwrya a Najeriya.

Shin noma zai yiwu ba tare da takin zamani ba? 

Shirin Najeriya A Yau ya dubi ko zai iya yiwuwa a yi noma ba tare da amfani da takin zamani ba.