Me Zai Faru Da Wanda Ya Ba Da Agajin Jini?
Najeriya a Yau
More Info
Najeriya a Yau
Me Zai Faru Da Wanda Ya Ba Da Agajin Jini?
Jun 15, 2023
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed

Bayar da agajin jini, ko kyautar jini, daya ne daga cikin ayyukan da ake kwadaitar da yi.

Ko mene ne dalilin da ya sa ake son mutane su rika bada agajin jini? 

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da masu abin cewa dangane da alfanun da ke tattare da bada agajin jini.